• 18 Jun, 2025

Ya Kamata Yan Najeriya Su Rufe Asusun Su A Bankin UBA

Ya Kamata Yan Najeriya Su Rufe Asusun Su A Bankin UBA

Ya Kamata Yan Najeriya Su Rufe Asusun Su A Bankin UBA

screenshot-20240730-155513-1722352587647-1722352608084.jpg

Wani Farfesa a fannin ilimin Shai'a a Najeriya kuma tsohon shugaban hukumar kare hakkin bil'adama yayi kira ga yan kasa da su fara shirin rufe asusun su na bankin UBA.

Chidi Odinkalu yace akwai bukatar yan kasa su yi kokarin yin hakan duba da yunkurin gwamnatin tarayya na amfani da bankin UBA domin cin zarafin jama'a.

Odinkalu ya furta hakan ne a shafinsa na Twitter a mayar da martani kan rufe asusun yan rajin neman dawo da tallafin mai wato Take It Back Moverment a turance.

Yace, ya kamata duk mai asusu a bankin UBA ya tattara nasa-ya-nasa ya bar bankin saboda cin mutuncin da suka yiwa yan kasa.

Odinkalu ya kara da cewa, babu amfanin bankin da gwamnati za ta hada baki da ita don tauyewa yan kasa yancin su akan gaskiyar su.

Bankin UBA dai ta rufe asusun masu hannu a goyon bayan dawoda tattafin mai da gwamnatin Bola Tinubu ta yi wanda ya jefa yan kasa cikin yunwa da talauci.
 

Ahmed Abubakar

How puzzling all these changes are! I'm never sure what I'm going to turn into a tidy little room.