• 18 Jun, 2025

Wani Mutum Mai Shekaru 58 Ya Mutu Bayan Ya Yi Azumi 19 A Lagas

Wani Mutum Mai Shekaru 58 Ya Mutu Bayan Ya Yi Azumi 19 A Lagas

1724236128992.jpg

Wani mutum mai shekaru 58 ya mutu bayan ya shafe kwanaki goma sha tara yana azumi.

An samu gawar mutumin ne a yankin Alagbado da ke birnin Legas kudu maso yammacin Najeriya.

Mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar Lagas Benjamin Hundeyin ne ya furta haka a birnin na Eko.

Rahotanni sun tabbatar da mutuwar ta shi misalin karfe 6 na safiyar jiya Talata.

Hundeyin ya ce, dan uwan mamacin wanda shi ma ba a bayyana sunan shi ba shi ne ya sanar da yan sandan yankin Alagbado lamarin.

 

Ahmed Abubakar

How puzzling all these changes are! I'm never sure what I'm going to turn into a tidy little room.