• 17 Jun, 2025

Shugaban Amurka Joe Biden Ya Janye Daga Takarar...

Shugaban Amurka Joe Biden Ya Janye Daga Takarar...

Shugaban Amurka Joe Biden Ya Janye Daga Takarar...

p20210303as-1901-cropped.jpg

Shugaban kasar Amurka Joe Biden ya janye daga takarar shugabancin kasar karo na biyu.

Joe Biden ya furta janye wa daga takarar ne a shafin sa na Twitter a yammacin yau Lahadi.

Biden ya ce, babu dalilin janyewar sa takarar face kishin kasar sa Amurka fiye da wata bukatar sa.

Ku ci gaba da bibiyar mu domin cikakken labarin...

Ahmed Abubakar

How puzzling all these changes are! I'm never sure what I'm going to turn into a tidy little room.