• 18 Jun, 2025

Malaman Addini Sun Gana Da Shugaban Kasa

Malaman Addini Sun Gana Da Shugaban Kasa

Malaman Addini Sun Gana Da Shugaban Kasa

fb-img-17219569728441471.jpg

A jiya da yammacin Alhamis ne shugabannin addinin Musulunci suka gana da shugaban Najeriya Bola Tinubu, a fadar gwamnatin kasar dake Abuja.

Yayin ganawar ta yammacin Alhamis, Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce masu daukar nauyin zanga-zanga mutane ne masu son zuciya su, wadanda bukatar su kadai suke dubawa ba ta kasar ba.

Jagoran Malaman, Sheikh Bala Lau ya ce za su ci gaba da taimaka wa kasar da addu'o'i da kuma fahimtar da mutane kan illar zanga-zangar da ma bukatar a bawa gwamnatin tarayyar lokaci domin ta shawon kan matsalolin da suka addabi kasar.

Malaman addini su tara sun gana da shugaba Bola Tinubu ne domin neman mafita da bashi shawara kan matsalolin da kasa ke ciki.

Ahmed Abubakar

How puzzling all these changes are! I'm never sure what I'm going to turn into a tidy little room.