• 18 Jun, 2025

Magoya Bayan Shugaba Tinubu Sun Yiwa Yan Kasuwa Barazana

Magoya Bayan Shugaba Tinubu Sun Yiwa Yan Kasuwa Barazana

Magoya Bayan Shugaba Tinubu Sun Yiwa Yan Kasuwa Barazana

screenshot-20240730-150409-1722348293556-1722348309810.jpg

Wasu yan bangar siyasa a birnin Eko sun yiwa yan kasuwa barazanar cin mutuncin su a fadin jihar ta Legas idan suka shiga zanga-zangar da za'a fara ranar 1 ga wata Agusta mai kamawa.

Yan barandan yan siyasan sun shiga kasuwanni a birnin ta Eko inda suke bin layi-layin masu siyar da kayan masarufi suna gargadin su.

Yan bangar siyasar wadanda asalin magoya bayan APC da shugaban kasa Bola Tinubu sun gargadi yan kasuwan da su guji shiga zanza-zangar da za'a fara kwana biyu masu zuwa.

Yan barandar yan siyasan sun kuma gargadi iyayen yara da su ja kunnen yayan su daga shiga zanga-zangar.

Sunce duk wanda ya shiga ko dansa ya shiga zanga-zangar zai hadu da hushin su a birnin Ekon da ma jihar ta Legas baki daya.
 

Ahmed Abubakar

How puzzling all these changes are! I'm never sure what I'm going to turn into a tidy little room.