• 18 Jun, 2025

Jami'an Tsaro Sun Cafke Mai Dinka Tutar Kasar Rasha

Jami'an Tsaro Sun Cafke Mai Dinka Tutar Kasar Rasha

screenshot-20240805-152737-1722868305931-1.jpg

Jami'an yan sandan Najeriya sun kama tela mai dinka tutar kasar Russia da masu zanga-zanga a birnin Kano arewa maso yammacin Najeriya ke amfani da ta.

Masu zanga-zangar sun fara daga tutar kasar Russian ne a makon da ya gabata a babban birnin kasuwancin arewacin kasar Kano.

A yau litin ne jami'an tsaro suka farma masu zanga-zangan musamman masu dauke da tutar ta kasar Russia.

An kama telan mai suna Ahmed ne yayin da yake dinka tutar ta Russia da ma wasu kayayyakin aiki daga ciki harda keken dinki. Yanzu haka dai Ahmed na hannun jama'an tsaro.

 

Ahmed Abubakar

How puzzling all these changes are! I'm never sure what I'm going to turn into a tidy little room.