• 18 Jun, 2025

An Kara Kudin Litar Mai A gidajen Man NNPCL A Abuja Yau Laraba

An Kara Kudin Litar Mai A gidajen Man NNPCL A Abuja Yau Laraba

1000000580.jpg

Gidajen man kamfanin NNPCL a babban birnin tarayyar Najeriya sun kara kudin litar mai zuwa 10,30.

Farashin litar man da ake sayarwa Naira 897 a yau Laraba yayi tashin gwauron zabi zuwa 10,30.

An hango masu ababan hawa a gidajen man na NNPC a Abuja akan layuka su na jiran sayan man duk da karin farashin sa.

Karin kudin man dai ka iya ta'azzara lamarin tattalin arzikin kasa da talakawa ke ciki wanda ya jefa yan kasar cikin talauci da yunwa.

 

Ahmed Abubakar

How puzzling all these changes are! I'm never sure what I'm going to turn into a tidy little room.