Ko sabuwar ma'aikatar dabbobi za ta kawo ƙarshen rikicin makiyaya da manoma?
A wani yunƙuri na shawo kan rikicin shekara da shekaru tsakaninn manoma da makiyaya a Najeriya, Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya yanke shawarar kafa ma'aikatar kula da haɓaka kiwon dabbobi ta ƙasa.